Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 113 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿وَجَآءَ ٱلسَّحَرَةُ فِرۡعَوۡنَ قَالُوٓاْ إِنَّ لَنَا لَأَجۡرًا إِن كُنَّا نَحۡنُ ٱلۡغَٰلِبِينَ ﴾
[الأعرَاف: 113]
﴿وجاء السحرة فرعون قالوا إن لنا لأجرا إن كنا نحن الغالبين﴾ [الأعرَاف: 113]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma matsafa suka je wa fir'auna suka ce: "Lalle ne, shin, Muna da ijara, idan mun kasance mu ne marinjaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma matsafa suka je wa fir'auna suka ce: "Lalle ne, shin, Muna da ijara, idan mun kasance mu ne marinjaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma matsafa suka jẽ wa fir'aunã suka ce: "Lalle ne, shin, Munã da ijãra, idan mun kasance mũ ne marinjaya |