Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 12 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿قَالَ مَا مَنَعَكَ أَلَّا تَسۡجُدَ إِذۡ أَمَرۡتُكَۖ قَالَ أَنَا۠ خَيۡرٞ مِّنۡهُ خَلَقۡتَنِي مِن نَّارٖ وَخَلَقۡتَهُۥ مِن طِينٖ ﴾
[الأعرَاف: 12]
﴿قال ما منعك ألا تسجد إذ أمرتك قال أنا خير منه خلقتني﴾ [الأعرَاف: 12]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Mene ne ya hana ka, ba ka yi sujada ba, alokacin da Na umurce ka?" Ya ce: "Ni ne mafifici daga gare shi, Ka halitta ni daga wuta alhali kuwa Ka halitta shi daga laka |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Mene ne ya hana ka, ba ka yi sujada ba, alokacin da Na umurce ka?" Ya ce: "Ni ne mafifici daga gare shi, Ka halitta ni daga wuta alhali kuwa Ka halitta shi daga laka |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Mẽne ne ya hana ka, ba ka yi sujada ba, alõkacin da Na umurce ka?" Ya ce: "Nĩ ne mafĩfĩci daga gare shi, Ka halitta ni daga wuta alhãli kuwa Kã halitta shi daga lãka |