Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 123 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿قَالَ فِرۡعَوۡنُ ءَامَنتُم بِهِۦ قَبۡلَ أَنۡ ءَاذَنَ لَكُمۡۖ إِنَّ هَٰذَا لَمَكۡرٞ مَّكَرۡتُمُوهُ فِي ٱلۡمَدِينَةِ لِتُخۡرِجُواْ مِنۡهَآ أَهۡلَهَاۖ فَسَوۡفَ تَعۡلَمُونَ ﴾
[الأعرَاف: 123]
﴿قال فرعون آمنتم به قبل أن آذن لكم إن هذا لمكر مكرتموه﴾ [الأعرَاف: 123]
Abubakar Mahmood Jummi Fir'auna ya ce: "Ashe, kun yi imani da shi a gabanin inyi izni a gare ku? Lalle ne, wannan, haƙiƙa, makirci ne kuka makirta a cikin birni, domin ku fitar da mutanensa daga gare shi; To, da sannu za ku sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Fir'auna ya ce: "Ashe, kun yi imani da shi a gabanin inyi izni a gare ku? Lalle ne, wannan, haƙiƙa, makirci ne kuka makirta a cikin birni, domin ku fitar da mutanensa daga gare shi; To, da sannu za ku sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Fir'auna ya ce: "Ashe, kun yi ĩmãni da shi a gabãnin inyi izni a gare ku? Lalle ne, wannan, haƙĩƙa, mãkirci ne kuka mãkirta a cikin birni, dõmin ku fitar da mutãnensa daga gare shi; To, da sannu zã ku sani |