Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 124 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿لَأُقَطِّعَنَّ أَيۡدِيَكُمۡ وَأَرۡجُلَكُم مِّنۡ خِلَٰفٖ ثُمَّ لَأُصَلِّبَنَّكُمۡ أَجۡمَعِينَ ﴾ 
[الأعرَاف: 124]
﴿لأقطعن أيديكم وأرجلكم من خلاف ثم لأصلبنكم أجمعين﴾ [الأعرَاف: 124]
| Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, ina karkatse hannayenku da ƙafafunku daga saɓani, sa'an nan kuma, haƙiƙa, ina tsire, ku gaba ɗaya | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, ina karkatse hannayenku da ƙafafunku daga saɓani, sa'an nan kuma, haƙiƙa, ina tsire, ku gaba ɗaya | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, inã karkãtse hannãyenku da ƙafãfunku daga sãɓãni, sa'an nan kuma, haƙĩƙa, inã tsĩre, ku gabã ɗaya |