Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 128 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿قَالَ مُوسَىٰ لِقَوۡمِهِ ٱسۡتَعِينُواْ بِٱللَّهِ وَٱصۡبِرُوٓاْۖ إِنَّ ٱلۡأَرۡضَ لِلَّهِ يُورِثُهَا مَن يَشَآءُ مِنۡ عِبَادِهِۦۖ وَٱلۡعَٰقِبَةُ لِلۡمُتَّقِينَ ﴾
[الأعرَاف: 128]
﴿قال موسى لقومه استعينوا بالله واصبروا إن الأرض لله يورثها من يشاء﴾ [الأعرَاف: 128]
Abubakar Mahmood Jummi Musa ya ce wa mutanensa:* "Ku nemi taimako da Allah, kuma ku yi haƙuri; Lalle ne ƙasa ta Allah ce, Yana gadar da ita ga wanda Yake so daga bayinSa, kuma aƙiba ta masu taƙawa ce |
Abubakar Mahmoud Gumi Musa ya ce wa mutanensa: "Ku nemi taimako da Allah, kuma ku yi haƙuri; Lalle ne ƙasa ta Allah ce, Yana gadar da ita ga wanda Yake so daga bayinSa, kuma aƙiba ta masu taƙawa ce |
Abubakar Mahmoud Gumi Mũsã ya ce wa mutãnensa: "Ku nẽmi taimako da Allah, kuma ku yi haƙuri; Lalle ne ƙasa ta Allah ce, Yãna gãdar da ita ga wanda Yake so daga bãyinSa, kuma ãƙiba ta mãsu taƙawa ce |