Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 129 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿قَالُوٓاْ أُوذِينَا مِن قَبۡلِ أَن تَأۡتِيَنَا وَمِنۢ بَعۡدِ مَا جِئۡتَنَاۚ قَالَ عَسَىٰ رَبُّكُمۡ أَن يُهۡلِكَ عَدُوَّكُمۡ وَيَسۡتَخۡلِفَكُمۡ فِي ٱلۡأَرۡضِ فَيَنظُرَ كَيۡفَ تَعۡمَلُونَ ﴾
[الأعرَاف: 129]
﴿قالوا أوذينا من قبل أن تأتينا ومن بعد ما جئتنا قال عسى﴾ [الأعرَاف: 129]
Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "An cutar da mu daga gabanin ka zo mana, kuma daga bayan da ka zo mana." Ya ce: "Akwai tsammanin Ubangijinku, Ya halaka maƙiyanku, kuma Ya sanya ku, ku maye a cikin ƙasa, sa'an nan Ya duba yadda kuke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "An cutar da mu daga gabanin ka zo mana, kuma daga bayan da ka zo mana." Ya ce: "Akwai tsammanin Ubangijinku, Ya halaka maƙiyanku, kuma Ya sanya ku, ku maye a cikin ƙasa, sa'an nan Ya duba yadda kuke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "An cũtar da mu daga gabãnin ka zõ mana, kuma daga bãyan da kã zõ mana." Ya ce: "Akwai tsammãnin Ubangijinku, Ya halaka maƙiyanku, kuma Ya sanya ku, ku maye a cikin ƙasa, sa'an nan Ya dũba yadda kuke aikatãwa |