Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 131 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿فَإِذَا جَآءَتۡهُمُ ٱلۡحَسَنَةُ قَالُواْ لَنَا هَٰذِهِۦۖ وَإِن تُصِبۡهُمۡ سَيِّئَةٞ يَطَّيَّرُواْ بِمُوسَىٰ وَمَن مَّعَهُۥٓۗ أَلَآ إِنَّمَا طَٰٓئِرُهُمۡ عِندَ ٱللَّهِ وَلَٰكِنَّ أَكۡثَرَهُمۡ لَا يَعۡلَمُونَ ﴾
[الأعرَاف: 131]
﴿فإذا جاءتهم الحسنة قالوا لنا هذه وإن تصبهم سيئة يطيروا بموسى ومن﴾ [الأعرَاف: 131]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan idan wani alheri ya je musu, sai su ce: "Masifa ta same su, sai su yi shu'umci da Musa da wanda yake tare da shi, To, shu'umcinsu a wurin Allah yake, kuma amma mafi yawansu ba su sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan idan wani alheri ya je musu, sai su ce: "Masifa ta same su, sai su yi shu'umci da Musa da wanda yake tare da shi, To, shu'umcinsu a wurin Allah yake, kuma amma mafi yawansu ba su sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan idan wani alhẽri ya jẽ musu, sai su ce: "Masĩfa ta sãme su, sai su yi shu'umci da Mũsã da wanda yake tãre da shi, To, shu'umcinsu a wurin Allah yake, kuma amma mafi yawansu bã su sani |