Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 130 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿وَلَقَدۡ أَخَذۡنَآ ءَالَ فِرۡعَوۡنَ بِٱلسِّنِينَ وَنَقۡصٖ مِّنَ ٱلثَّمَرَٰتِ لَعَلَّهُمۡ يَذَّكَّرُونَ ﴾
[الأعرَاف: 130]
﴿ولقد أخذنا آل فرعون بالسنين ونقص من الثمرات لعلهم يذكرون﴾ [الأعرَاف: 130]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne, haƙiƙa, Mun kama mutanen Fir'auna da tsananin shekaru (fari) da nakasa daga 'ya'yan itace; Tsammaninsu suna tunawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙiƙa, Mun kama mutanen Fir'auna da tsananin shekaru (fari) da nakasa daga 'ya'yan itace; Tsammaninsu suna tunawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun kãma mutãnen Fir'auna da tsananin shẽkaru (fari) da nakasa daga 'ya'yan itãce; Tsammãninsu sunã tunãwa |