Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 132 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿وَقَالُواْ مَهۡمَا تَأۡتِنَا بِهِۦ مِنۡ ءَايَةٖ لِّتَسۡحَرَنَا بِهَا فَمَا نَحۡنُ لَكَ بِمُؤۡمِنِينَ ﴾ 
[الأعرَاف: 132]
﴿وقالوا مهما تأتنا به من آية لتسحرنا بها فما نحن لك بمؤمنين﴾ [الأعرَاف: 132]
| Abubakar Mahmood Jummi Kuma suka ce: "Ko me ka zo mana da shi daga aya, domin ka sihirce mu da ita, to, baza mu zama, saboda kai, masu imani ba | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ce: "Ko me ka zo mana da shi daga aya, domin ka sihirce mu da ita, to, baza mu zama, saboda kai, masu imani ba | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ce: "Kõ me ka zõ mana da shi daga ãyã, dõmin ka sihirce mu da ita, to, baza mu zama, sabõda kai, mãsu ĩmãni ba |