Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 138 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿وَجَٰوَزۡنَا بِبَنِيٓ إِسۡرَٰٓءِيلَ ٱلۡبَحۡرَ فَأَتَوۡاْ عَلَىٰ قَوۡمٖ يَعۡكُفُونَ عَلَىٰٓ أَصۡنَامٖ لَّهُمۡۚ قَالُواْ يَٰمُوسَى ٱجۡعَل لَّنَآ إِلَٰهٗا كَمَا لَهُمۡ ءَالِهَةٞۚ قَالَ إِنَّكُمۡ قَوۡمٞ تَجۡهَلُونَ ﴾
[الأعرَاف: 138]
﴿وجاوزنا ببني إسرائيل البحر فأتوا على قوم يعكفون على أصنام لهم قالوا﴾ [الأعرَاف: 138]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Muka ƙetarar da Bani Isra'ila ga teku, sai suka je a kan wasu mutane waɗanda suna lizimta da ibada a kan wasu gumaka, nasu suka ce: "Ya Musa! Ka sanya mana wani abin bautawa kamar yadda suke da abubuwan bautawa "* Ya ce: "Lalle ne ku, mutane ne kuna jahilta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka ƙetarar da Bani Isra'ila ga teku, sai suka je a kan wasu mutane waɗanda suna lizimta da ibada a kan wasu gumaka, nasu suka ce: "Ya Musa! Ka sanya mana wani abin bautawa kamar yadda suke da abubuwan bautawa " Ya ce: "Lalle ne ku, mutane ne kuna jahilta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka ƙẽtarar da Banĩ Isra'ila ga tẽku, sai suka jẽ a kan wasu mutãne waɗanda sunã lizimta da ibãda a kan wasu gumãka, nãsu suka ce: "Yã Mũsã! Ka sanya mana wani abin bautawa kamar yadda suke da abũbuwan bautãwa " Ya ce: "Lalle ne kũ, mutãne ne kunã jahilta |