Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 139 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿إِنَّ هَٰٓؤُلَآءِ مُتَبَّرٞ مَّا هُمۡ فِيهِ وَبَٰطِلٞ مَّا كَانُواْ يَعۡمَلُونَ ﴾
[الأعرَاف: 139]
﴿إن هؤلاء متبر ما هم فيه وباطل ما كانوا يعملون﴾ [الأعرَاف: 139]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne waɗannan, abin da suke a cikinsa halakakke ne, kuma abin da suka kasance suna aikatawa ƙarya ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗannan, abin da suke a cikinsa halakakke ne, kuma abin da suka kasance suna aikatawa ƙarya ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗannan, abin da suke a cikinsa halakakke ne, kuma abin da suka kasance sunã aikãtawa ƙarya ne |