Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 141 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿وَإِذۡ أَنجَيۡنَٰكُم مِّنۡ ءَالِ فِرۡعَوۡنَ يَسُومُونَكُمۡ سُوٓءَ ٱلۡعَذَابِ يُقَتِّلُونَ أَبۡنَآءَكُمۡ وَيَسۡتَحۡيُونَ نِسَآءَكُمۡۚ وَفِي ذَٰلِكُم بَلَآءٞ مِّن رَّبِّكُمۡ عَظِيمٞ ﴾
[الأعرَاف: 141]
﴿وإذ أنجيناكم من آل فرعون يسومونكم سوء العذاب يقتلون أبناءكم ويستحيون نساءكم﴾ [الأعرَاف: 141]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da Muka tsirar da ku daga mutanen Fir'auna, suna taya muku mugunyar azaba. suna karkashe ɗiyanku maza, kuma suna rayar da matanku. Kuma a cikin wancan akwai jarrabawa daga Ubangijinku,* Mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da Muka tsirar da ku daga mutanen Fir'auna, suna taya muku mugunyar azaba. suna karkashe ɗiyanku maza, kuma suna rayar da matanku. Kuma a cikin wancan akwai jarrabawa daga Ubangijinku, Mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da Muka tsĩrar da ku daga mutãnen Fir'auna, sunã tayã muku mugunyar azãba. sunã karkashe ɗiyanku maza, kuma sunã rãyar da matanku. Kuma a cikin wancan akwai jarrabãwa daga Ubangijinku, Mai girma |