×

Kuma a lõkacin da aka ce masu: "Ku zauna ga wannan alƙarya*, 7:161 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-A‘raf ⮕ (7:161) ayat 161 in Hausa

7:161 Surah Al-A‘raf ayat 161 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 161 - الأعرَاف - Page - Juz 9

﴿وَإِذۡ قِيلَ لَهُمُ ٱسۡكُنُواْ هَٰذِهِ ٱلۡقَرۡيَةَ وَكُلُواْ مِنۡهَا حَيۡثُ شِئۡتُمۡ وَقُولُواْ حِطَّةٞ وَٱدۡخُلُواْ ٱلۡبَابَ سُجَّدٗا نَّغۡفِرۡ لَكُمۡ خَطِيٓـَٰٔتِكُمۡۚ سَنَزِيدُ ٱلۡمُحۡسِنِينَ ﴾
[الأعرَاف: 161]

Kuma a lõkacin da aka ce masu: "Ku zauna ga wannan alƙarya*, kuma ku ci daga gare ta, inda kuka so, kuma ku ce: 'Saryarwa,' kuma ku shiga kõfa kuna mãsu sujada; Mu gãfarta muku laifuffukanku, kuma zã Mu ɗãra wa mãsu kyautatãwa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وإذ قيل لهم اسكنوا هذه القرية وكلوا منها حيث شئتم وقولوا حطة, باللغة الهوسا

﴿وإذ قيل لهم اسكنوا هذه القرية وكلوا منها حيث شئتم وقولوا حطة﴾ [الأعرَاف: 161]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma a lokacin da aka ce masu: "Ku zauna ga wannan alƙarya*, kuma ku ci daga gare ta, inda kuka so, kuma ku ce: 'Saryarwa,' kuma ku shiga kofa kuna masu sujada; Mu gafarta muku laifuffukanku, kuma za Mu ɗara wa masu kyautatawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma a lokacin da aka ce masu: "Ku zauna ga wannan alƙarya, kuma ku ci daga gare ta, inda kuka so, kuma ku ce: 'Saryarwa,' kuma ku shiga kofa kuna masu sujada; Mu gafarta muku laifuffukanku, kuma za Mu ɗara wa masu kyautatawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma a lõkacin da aka ce masu: "Ku zauna ga wannan alƙarya, kuma ku ci daga gare ta, inda kuka so, kuma ku ce: 'Saryarwa,' kuma ku shiga kõfa kuna mãsu sujada; Mu gãfarta muku laifuffukanku, kuma zã Mu ɗãra wa mãsu kyautatãwa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek