×

Kuma a lõkacin da muka ɗaukaka dũtse* sama da su, kumar dai 7:171 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-A‘raf ⮕ (7:171) ayat 171 in Hausa

7:171 Surah Al-A‘raf ayat 171 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 171 - الأعرَاف - Page - Juz 9

﴿۞ وَإِذۡ نَتَقۡنَا ٱلۡجَبَلَ فَوۡقَهُمۡ كَأَنَّهُۥ ظُلَّةٞ وَظَنُّوٓاْ أَنَّهُۥ وَاقِعُۢ بِهِمۡ خُذُواْ مَآ ءَاتَيۡنَٰكُم بِقُوَّةٖ وَٱذۡكُرُواْ مَا فِيهِ لَعَلَّكُمۡ تَتَّقُونَ ﴾
[الأعرَاف: 171]

Kuma a lõkacin da muka ɗaukaka dũtse* sama da su, kumar dai shi girgije ne, kuma suka haƙƙaƙe, lalle ne shĩ, mai fãɗuwa ne a gare su, (aka ce): "Ku karɓi abin da Muka kãwo muku da ƙarfi, kuma ku tuna abin da yake a cikinsa, tsammãninku kunã yin taƙawa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وإذ نتقنا الجبل فوقهم كأنه ظلة وظنوا أنه واقع بهم خذوا ما, باللغة الهوسا

﴿وإذ نتقنا الجبل فوقهم كأنه ظلة وظنوا أنه واقع بهم خذوا ما﴾ [الأعرَاف: 171]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma a lokacin da muka ɗaukaka dutse* sama da su, kumar dai shi girgije ne, kuma suka haƙƙaƙe, lalle ne shi, mai faɗuwa ne a gare su, (aka ce): "Ku karɓi abin da Muka kawo muku da ƙarfi, kuma ku tuna abin da yake a cikinsa, tsammaninku kuna yin taƙawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma a lokacin da muka ɗaukaka dutse sama da su, kumar dai shi girgije ne, kuma suka haƙƙaƙe, lalle ne shi, mai faɗuwa ne a gare su, (aka ce): "Ku karɓi abin da Muka kawo muku da ƙarfi, kuma ku tuna abin da yake a cikinsa, tsammaninku kuna yin taƙawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma a lõkacin da muka ɗaukaka dũtse sama da su, kumar dai shi girgije ne, kuma suka haƙƙaƙe, lalle ne shĩ, mai fãɗuwa ne a gare su, (aka ce): "Ku karɓi abin da Muka kãwo muku da ƙarfi, kuma ku tuna abin da yake a cikinsa, tsammãninku kunã yin taƙawa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek