Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 173 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿أَوۡ تَقُولُوٓاْ إِنَّمَآ أَشۡرَكَ ءَابَآؤُنَا مِن قَبۡلُ وَكُنَّا ذُرِّيَّةٗ مِّنۢ بَعۡدِهِمۡۖ أَفَتُهۡلِكُنَا بِمَا فَعَلَ ٱلۡمُبۡطِلُونَ ﴾
[الأعرَاف: 173]
﴿أو تقولوا إنما أشرك آباؤنا من قبل وكنا ذرية من بعدهم أفتهلكنا﴾ [الأعرَاف: 173]
Abubakar Mahmood Jummi Ko kuwa ku ce: "Abin sani kawai, ubanninmu suka yi shirki daga farko, kuma mu, mun kasance zuriya daga bayansu. Shin fa, Kana halaka mu, saboda abin da masu ɓatawa suka aikata |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko kuwa ku ce: "Abin sani kawai, ubanninmu suka yi shirki daga farko, kuma mu, mun kasance zuriya daga bayansu. Shin fa, Kana halaka mu, saboda abin da masu ɓatawa suka aikata |
Abubakar Mahmoud Gumi Kõ kuwa ku ce: "Abin sani kawai, ubanninmu suka yi shirki daga farko, kuma mũ, mun kasance zũriya daga bãyansu. Shin fa, Kanã halaka mu, sabõda abin da mãsu ɓãtãwa suka aikata |