Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 174 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿وَكَذَٰلِكَ نُفَصِّلُ ٱلۡأٓيَٰتِ وَلَعَلَّهُمۡ يَرۡجِعُونَ ﴾
[الأعرَاف: 174]
﴿وكذلك نفصل الآيات ولعلهم يرجعون﴾ [الأعرَاف: 174]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kamar haka Muke rarrabe ayoyi, daki-daki; tsammaninsu, suna komowa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kamar haka Muke rarrabe ayoyi, daki-daki; tsammaninsu, suna komowa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kamar haka Muke rarrabe ãyõyi, daki-daki; tsammãninsu, sunã kõmõwa |