×

Wanda Allah Ya ɓatar to bãbu mai shiryarwa a gare shi: kuma 7:186 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-A‘raf ⮕ (7:186) ayat 186 in Hausa

7:186 Surah Al-A‘raf ayat 186 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 186 - الأعرَاف - Page - Juz 9

﴿مَن يُضۡلِلِ ٱللَّهُ فَلَا هَادِيَ لَهُۥۚ وَيَذَرُهُمۡ فِي طُغۡيَٰنِهِمۡ يَعۡمَهُونَ ﴾
[الأعرَاف: 186]

Wanda Allah Ya ɓatar to bãbu mai shiryarwa a gare shi: kuma Yanã barin su, a cikin ɓatarsu sunã ɗimuwa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: من يضلل الله فلا هادي له ويذرهم في طغيانهم يعمهون, باللغة الهوسا

﴿من يضلل الله فلا هادي له ويذرهم في طغيانهم يعمهون﴾ [الأعرَاف: 186]

Abubakar Mahmood Jummi
Wanda Allah Ya ɓatar to babu mai shiryarwa a gare shi: kuma Yana barin su, a cikin ɓatarsu suna ɗimuwa
Abubakar Mahmoud Gumi
Wanda Allah Ya ɓatar to babu mai shiryarwa a gare shi: kuma Yana barin su, a cikin ɓatarsu suna ɗimuwa
Abubakar Mahmoud Gumi
Wanda Allah Ya ɓatar to bãbu mai shiryarwa a gare shi: kuma Yanã barin su, a cikin ɓatarsu sunã ɗimuwa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek