Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 191 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿أَيُشۡرِكُونَ مَا لَا يَخۡلُقُ شَيۡـٔٗا وَهُمۡ يُخۡلَقُونَ ﴾
[الأعرَاف: 191]
﴿أيشركون ما لا يخلق شيئا وهم يخلقون﴾ [الأعرَاف: 191]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, suna shirki da abin da ba ya halittar kome, kuma sune ake halittawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, suna shirki da abin da ba ya halittar kome, kuma sune ake halittawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, sunã shirki da abin da bã ya halittar kõme, kuma sũne ake halittãwa |