Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 197 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿وَٱلَّذِينَ تَدۡعُونَ مِن دُونِهِۦ لَا يَسۡتَطِيعُونَ نَصۡرَكُمۡ وَلَآ أَنفُسَهُمۡ يَنصُرُونَ ﴾
[الأعرَاف: 197]
﴿والذين تدعون من دونه لا يستطيعون نصركم ولا أنفسهم ينصرون﴾ [الأعرَاف: 197]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda kuke kira, baicinSa, ba su iya taimakon ku, kuma kansu ma, ba su iya taimaka |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda kuke kira, baicinSa, ba su iya taimakon ku, kuma kansu ma, ba su iya taimaka |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda kuke kira, baicinSa, bã su iya taimakõn ku, kuma kansu ma, bã su iya taimaka |