Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 200 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿وَإِمَّا يَنزَغَنَّكَ مِنَ ٱلشَّيۡطَٰنِ نَزۡغٞ فَٱسۡتَعِذۡ بِٱللَّهِۚ إِنَّهُۥ سَمِيعٌ عَلِيمٌ ﴾
[الأعرَاف: 200]
﴿وإما ينـزغنك من الشيطان نـزغ فاستعذ بالله إنه سميع عليم﴾ [الأعرَاف: 200]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma imma wata fizga daga Shaiɗan ta fizge ka, sai ka nemi tsari ga Allah. Lalle ne shi, Mai ji ne, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma imma wata fizga daga Shaiɗan ta fizge ka, sai ka nemi tsari ga Allah. Lalle ne shi, Mai ji ne, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma imma wata fizga daga Shaiɗan ta fizge ka, sai ka nẽmi tsari ga Allah. Lalle ne shi, Mai jĩ ne, Masani |