Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 201 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ ٱتَّقَوۡاْ إِذَا مَسَّهُمۡ طَٰٓئِفٞ مِّنَ ٱلشَّيۡطَٰنِ تَذَكَّرُواْ فَإِذَا هُم مُّبۡصِرُونَ ﴾
[الأعرَاف: 201]
﴿إن الذين اتقوا إذا مسهم طائف من الشيطان تذكروا فإذا هم مبصرون﴾ [الأعرَاف: 201]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne waɗanda suka yi taƙawa idan wani tashin hankali daga Shaiɗan ya shafe su, sai su tuna (Allah) sai ga su, sun zama masu basira |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suka yi taƙawa idan wani tashin hankali daga Shaiɗan ya shafe su, sai su tuna (Allah) sai ga su, sun zama masu basira |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suka yi taƙawa idan wani tãshin hankali daga Shaiɗan ya shãfe su, sai su tuna (Allah) sai gã su, sun zama masu basĩra |