Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 199 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿خُذِ ٱلۡعَفۡوَ وَأۡمُرۡ بِٱلۡعُرۡفِ وَأَعۡرِضۡ عَنِ ٱلۡجَٰهِلِينَ ﴾
[الأعرَاف: 199]
﴿خذ العفو وأمر بالعرف وأعرض عن الجاهلين﴾ [الأعرَاف: 199]
Abubakar Mahmood Jummi Ka riƙi abin da ya sauƙaƙa; Kuma ka yi umurni da alheri, Kuma ka kau da kai daga jahilai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka riƙi abin da ya sauƙaƙa; Kuma ka yi umurni da alheri, Kuma ka kau da kai daga jahilai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka riƙi abin da ya sauƙaƙa; Kuma ka yi umurni da alhẽri, Kuma ka kau da kai daga jãhilai |