×

Ka ce: "Ubangjina Yã yi umurni da ãdalci; kuma ku tsayar da 7:29 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-A‘raf ⮕ (7:29) ayat 29 in Hausa

7:29 Surah Al-A‘raf ayat 29 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 29 - الأعرَاف - Page - Juz 8

﴿قُلۡ أَمَرَ رَبِّي بِٱلۡقِسۡطِۖ وَأَقِيمُواْ وُجُوهَكُمۡ عِندَ كُلِّ مَسۡجِدٖ وَٱدۡعُوهُ مُخۡلِصِينَ لَهُ ٱلدِّينَۚ كَمَا بَدَأَكُمۡ تَعُودُونَ ﴾
[الأعرَاف: 29]

Ka ce: "Ubangjina Yã yi umurni da ãdalci; kuma ku tsayar da fuskõkinku a wurin kõwane masallãci, kuma ku rõƙẽ Shi, kunã mãsu tsarkake addini gare Shi. Kamar yadda Ya fãra halittarku kuke kõmãwa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: قل أمر ربي بالقسط وأقيموا وجوهكم عند كل مسجد وادعوه مخلصين له, باللغة الهوسا

﴿قل أمر ربي بالقسط وأقيموا وجوهكم عند كل مسجد وادعوه مخلصين له﴾ [الأعرَاف: 29]

Abubakar Mahmood Jummi
Ka ce: "Ubangjina Ya yi umurni da adalci; kuma ku tsayar da fuskokinku a wurin kowane masallaci, kuma ku roƙe Shi, kuna masu tsarkake addini gare Shi. Kamar yadda Ya fara halittarku kuke komawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Ka ce: "Ubangjina Ya yi umurni da adalci; kuma ku tsayar da fuskokinku a wurin kowane masallaci, kuma ku roƙe Shi, kuna masu tsarkake addini gare Shi. Kamar yadda Ya fara halittarku kuke komawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Ka ce: "Ubangjina Yã yi umurni da ãdalci; kuma ku tsayar da fuskõkinku a wurin kõwane masallãci, kuma ku rõƙẽ Shi, kunã mãsu tsarkake addini gare Shi. Kamar yadda Ya fãra halittarku kuke kõmãwa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek