Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 31 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿۞ يَٰبَنِيٓ ءَادَمَ خُذُواْ زِينَتَكُمۡ عِندَ كُلِّ مَسۡجِدٖ وَكُلُواْ وَٱشۡرَبُواْ وَلَا تُسۡرِفُوٓاْۚ إِنَّهُۥ لَا يُحِبُّ ٱلۡمُسۡرِفِينَ ﴾
[الأعرَاف: 31]
﴿يابني آدم خذوا زينتكم عند كل مسجد وكلوا واشربوا ولا تسرفوا إنه﴾ [الأعرَاف: 31]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ɗiyan Adam! Ku riƙi ƙawarku a wurin kowane masallaci kuma ku ci, kuma ku sha; Kuma kada ku yi ɓarna. Lalle ne Shi (Allah), ba Ya son masu ɓarna |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ɗiyan Adam! Ku riƙi ƙawarku a wurin kowane masallaci kuma ku ci, kuma ku sha; Kuma kada ku yi ɓarna. Lalle ne Shi (Allah), ba Ya son masu ɓarna |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã ɗiyan Ãdam! Ku riƙi ƙawarku a wurin kõwane masallãci kuma ku ci, kuma ku sha; Kuma kada ku yi ɓarna. Lalle ne Shĩ (Allah), bã Ya son mãsu ɓarna |