Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 35 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿يَٰبَنِيٓ ءَادَمَ إِمَّا يَأۡتِيَنَّكُمۡ رُسُلٞ مِّنكُمۡ يَقُصُّونَ عَلَيۡكُمۡ ءَايَٰتِي فَمَنِ ٱتَّقَىٰ وَأَصۡلَحَ فَلَا خَوۡفٌ عَلَيۡهِمۡ وَلَا هُمۡ يَحۡزَنُونَ ﴾
[الأعرَاف: 35]
﴿يابني آدم إما يأتينكم رسل منكم يقصون عليكم آياتي فمن اتقى وأصلح﴾ [الأعرَاف: 35]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ɗiyan Adam! Ko dai wasu manzanni, daga cikinku, su je muku, suna gaya muku ayoyiNato, wanda ya yi taƙawa, kuma ya gyara aikinsa, to, babu tsoro a kansu, kuma ba su yin baƙin ciki |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ɗiyan Adam! Ko dai wasu manzanni, daga cikinku, su je muku, suna gaya muku ayoyiNato, wanda ya yi taƙawa, kuma ya gyara aikinsa, to, babu tsoro a kansu, kuma ba su yin baƙin ciki |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã ɗiyan Ãdam! Ko dai wasu manzanni, daga cikinku, su jẽ muku, sunã gaya muku ayõyiNato, wanda ya yi taƙawa, kuma ya gyara aikinsa, to, bãbu tsoro a kansu, kuma bã su yin baƙin ciki |