Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 36 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿وَٱلَّذِينَ كَذَّبُواْ بِـَٔايَٰتِنَا وَٱسۡتَكۡبَرُواْ عَنۡهَآ أُوْلَٰٓئِكَ أَصۡحَٰبُ ٱلنَّارِۖ هُمۡ فِيهَا خَٰلِدُونَ ﴾ 
[الأعرَاف: 36]
﴿والذين كذبوا بآياتنا واستكبروا عنها أولئك أصحاب النار هم فيها خالدون﴾ [الأعرَاف: 36]
| Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suka ƙaryata game da ayoyinMu, kuma suka yi girman kai daga gare su, waɗannan su ne abokan wuta, su, a cikinta madawwama ne | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka ƙaryata game da ayoyinMu, kuma suka yi girman kai daga gare su, waɗannan su ne abokan wuta, su, a cikinta madawwama ne | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka ƙaryatã game da ãyõyinMu, kuma suka yi girman kai daga gare su, waɗannan sũ ne abõkan wuta, sũ, a cikinta madawwama ne |