Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 43 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿وَنَزَعۡنَا مَا فِي صُدُورِهِم مِّنۡ غِلّٖ تَجۡرِي مِن تَحۡتِهِمُ ٱلۡأَنۡهَٰرُۖ وَقَالُواْ ٱلۡحَمۡدُ لِلَّهِ ٱلَّذِي هَدَىٰنَا لِهَٰذَا وَمَا كُنَّا لِنَهۡتَدِيَ لَوۡلَآ أَنۡ هَدَىٰنَا ٱللَّهُۖ لَقَدۡ جَآءَتۡ رُسُلُ رَبِّنَا بِٱلۡحَقِّۖ وَنُودُوٓاْ أَن تِلۡكُمُ ٱلۡجَنَّةُ أُورِثۡتُمُوهَا بِمَا كُنتُمۡ تَعۡمَلُونَ ﴾
[الأعرَاف: 43]
﴿ونـزعنا ما في صدورهم من غل تجري من تحتهم الأنهار وقالوا الحمد﴾ [الأعرَاف: 43]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Muka fitar da abin da yake a cikin ƙirazansu, daga ƙiyayya, ƙoramu suna gudana daga ƙarƙashinsu, kuma suka ce: "Godiya ta tabbata ga Allah, wanda Ya shiryar da mu ga wannan. Kuma ba mu kasance muna iya shiryuwa ba, ba domin Allah Ya shiryar da mu ba. Lalle ne haƙiƙa, Manzannin Ubangjinmu, sun je mana da gaskiya." Kuma aka kira su, cewa: "Waccan Aljlnna an gadar da ku ita, saboda abin da kuka kasance kuna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka fitar da abin da yake a cikin ƙirazansu, daga ƙiyayya, ƙoramu suna gudana daga ƙarƙashinsu, kuma suka ce: "Godiya ta tabbata ga Allah, wanda Ya shiryar da mu ga wannan. Kuma ba mu kasance muna iya shiryuwa ba, ba domin Allah Ya shiryar da mu ba. Lalle ne haƙiƙa, Manzannin Ubangjinmu, sun je mana da gaskiya." Kuma aka kira su, cewa: "Waccan Aljlnna an gadar da ku ita, saboda abin da kuka kasance kuna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka fitar da abin da yake a cikin ƙirãzansu, daga ƙiyayya, ƙõramu sunã gudãna daga ƙarƙashinsu, kuma suka ce: "Gõdiya ta tabbata ga Allah, wanda Ya shiryar da mu ga wannan. Kuma ba mu kasance munã iya shiryuwa ba, bã dõmin Allah Ya shiryar da mu ba. Lalle ne haƙĩƙa, Manzannin Ubangjinmu, sun jẽ mana da gaskiya." Kuma aka kira su, cẽwa: "Waccan Aljlnna an gãdar da ku ita, sabõda abin da kuka kasance kunã aikatãwa |