Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 59 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿لَقَدۡ أَرۡسَلۡنَا نُوحًا إِلَىٰ قَوۡمِهِۦ فَقَالَ يَٰقَوۡمِ ٱعۡبُدُواْ ٱللَّهَ مَا لَكُم مِّنۡ إِلَٰهٍ غَيۡرُهُۥٓ إِنِّيٓ أَخَافُ عَلَيۡكُمۡ عَذَابَ يَوۡمٍ عَظِيمٖ ﴾
[الأعرَاف: 59]
﴿لقد أرسلنا نوحا إلى قومه فقال ياقوم اعبدوا الله ما لكم من﴾ [الأعرَاف: 59]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, haƙiƙa Mun aika Nuhu zuwa ga mutanensa, sai ya ce: "Ya mutanena! Ku bauta waAllah! Ba ku da wani abin bautawa waninSa. Lalle ne ni, ina yimuku tsoron azabar wani Yini mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, haƙiƙa Mun aika Nuhu zuwa ga mutanensa, sai ya ce: "Ya mutanena! Ku bauta waAllah! Ba ku da wani abin bautawa waninSa. Lalle ne ni, ina yimuku tsoron azabar wani Yini mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, haƙĩƙa Mun aika Nũhu zuwa ga mutãnẽnsa, sai ya ce: "Yã mutãnẽna! Ku bauta waAllah! Bã ku da wani abin bautãwa waninSa. Lalle ne nĩ, inã yimuku tsõron azãbar wani Yini mai girma |