Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 64 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿فَكَذَّبُوهُ فَأَنجَيۡنَٰهُ وَٱلَّذِينَ مَعَهُۥ فِي ٱلۡفُلۡكِ وَأَغۡرَقۡنَا ٱلَّذِينَ كَذَّبُواْ بِـَٔايَٰتِنَآۚ إِنَّهُمۡ كَانُواْ قَوۡمًا عَمِينَ ﴾
[الأعرَاف: 64]
﴿فكذبوه فأنجيناه والذين معه في الفلك وأغرقنا الذين كذبوا بآياتنا إنهم كانوا﴾ [الأعرَاف: 64]
Abubakar Mahmood Jummi Sai suka ƙaryata shi, sa'an nan Muka tsirar da shi da waɗanda suke tare da shi, a cikin jirgin; kuma Muka nutsar da waɗanda suka ƙaryata shi game da ayoyinMu. Lalle ne su, sun kasance wasu mutane ɗimautattu |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai suka ƙaryata shi, sa'an nan Muka tsirar da shi da waɗanda suke tare da shi, a cikin jirgin; kuma Muka nutsar da waɗanda suka ƙaryata shi game da ayoyinMu. Lalle ne su, sun kasance wasu mutane ɗimautattu |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai suka ƙaryata shi, sa'an nan Muka tsĩrar da shi da waɗanda suke tãre da shi, a cikin jirgin; kuma Muka nutsar da waɗanda suka ƙaryata shi game da ãyõyinMu. Lalle ne sũ, sun kasance wasu mutãne ɗĩmautattu |