Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 66 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿قَالَ ٱلۡمَلَأُ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ مِن قَوۡمِهِۦٓ إِنَّا لَنَرَىٰكَ فِي سَفَاهَةٖ وَإِنَّا لَنَظُنُّكَ مِنَ ٱلۡكَٰذِبِينَ ﴾
[الأعرَاف: 66]
﴿قال الملأ الذين كفروا من قومه إنا لنراك في سفاهة وإنا لنظنك﴾ [الأعرَاف: 66]
Abubakar Mahmood Jummi Mashawarta waɗanda suka kafirta daga mutanensa suka ce: "Lalle ne mu, haƙiƙka, Muna ganin ka a cikin wata wauta! Kuma lalle ne mu, haƙiƙa, Muna zaton ka daga maƙaryata |
Abubakar Mahmoud Gumi Mashawarta waɗanda suka kafirta daga mutanensa suka ce: "Lalle ne mu, haƙiƙka, Muna ganin ka a cikin wata wauta! Kuma lalle ne mu, haƙiƙa, Muna zaton ka daga maƙaryata |
Abubakar Mahmoud Gumi Mashawarta waɗanda suka kãfirta daga mutãnensa suka ce: "Lalle ne mũ, haƙĩƙka, Munã ganin ka a cikin wata wauta! Kuma lalle ne mũ, haƙĩƙa, Munã zaton ka daga maƙaryata |