Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 65 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿۞ وَإِلَىٰ عَادٍ أَخَاهُمۡ هُودٗاۚ قَالَ يَٰقَوۡمِ ٱعۡبُدُواْ ٱللَّهَ مَا لَكُم مِّنۡ إِلَٰهٍ غَيۡرُهُۥٓۚ أَفَلَا تَتَّقُونَ ﴾
[الأعرَاف: 65]
﴿وإلى عاد أخاهم هودا قال ياقوم اعبدوا الله ما لكم من إله﴾ [الأعرَاف: 65]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma zuwa ga Adawa, ɗan'uwansu Hudu, ya ce: "Ya mutanena! Ku bauta wa Allah! Ba ku da wani abin bauta wa, waninSa. Shin fa, ba za ku yi taƙawa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma zuwa ga Adawa, ɗan'uwansu Hudu, ya ce: "Ya mutanena! Ku bauta wa Allah! Ba ku da wani abin bauta wa, waninSa. Shin fa, ba za ku yi taƙawa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma zuwa ga Ãdãwa, ɗan'uwansu Hudu, ya ce: "Ya mutãnena! Ku bautã wa Allah! Bã ku da wani abin bautã wa, waninSa. Shin fa, bã zã ku yi taƙawa ba |