Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 74 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿وَٱذۡكُرُوٓاْ إِذۡ جَعَلَكُمۡ خُلَفَآءَ مِنۢ بَعۡدِ عَادٖ وَبَوَّأَكُمۡ فِي ٱلۡأَرۡضِ تَتَّخِذُونَ مِن سُهُولِهَا قُصُورٗا وَتَنۡحِتُونَ ٱلۡجِبَالَ بُيُوتٗاۖ فَٱذۡكُرُوٓاْ ءَالَآءَ ٱللَّهِ وَلَا تَعۡثَوۡاْ فِي ٱلۡأَرۡضِ مُفۡسِدِينَ ﴾
[الأعرَاف: 74]
﴿واذكروا إذ جعلكم خلفاء من بعد عاد وبوأكم في الأرض تتخذون من﴾ [الأعرَاف: 74]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ku tuna a lokacin da Ya sanya ku mamaya daga bayan Adawa kuma Ya zaunar da ku a cikin ƙasa, kuna riƙon manyan gidaje daga tuddanta, kuma kuna sassaƙar ɗakuna daga duwatsu; saboda haka ku tuna ni'imomin Allah, kuma kada ku yi ɓarna a cikin ƙasa kuna masu fasadi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku tuna a lokacin da Ya sanya ku mamaya daga bayan Adawa kuma Ya zaunar da ku a cikin ƙasa, kuna riƙon manyan gidaje daga tuddanta, kuma kuna sassaƙar ɗakuna daga duwatsu; saboda haka ku tuna ni'imomin Allah, kuma kada ku yi ɓarna a cikin ƙasa kuna masu fasadi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku tuna a lõkacin da Ya sanyã ku mamaya daga bãyan Ãdãwa kuma Ya zaunar da ku a cikin ƙasa, kunã riƙon manyan gidãje daga tuddanta, kuma kunã sassaƙar ɗãkuna daga duwãtsu; sabõda haka ku tuna ni'imõmin Allah, kuma kada ku yi ɓarna a cikin ƙasa kuna mãsu fasãdi |