Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 76 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿قَالَ ٱلَّذِينَ ٱسۡتَكۡبَرُوٓاْ إِنَّا بِٱلَّذِيٓ ءَامَنتُم بِهِۦ كَٰفِرُونَ ﴾
[الأعرَاف: 76]
﴿قال الذين استكبروا إنا بالذي آمنتم به كافرون﴾ [الأعرَاف: 76]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗanda suka yi girman kai suka ce: "Lalle ne mu, ga abin da kuka yi imani da shi kafirai ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suka yi girman kai suka ce: "Lalle ne mu, ga abin da kuka yi imani da shi kafirai ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suka yi girman kai suka ce: "Lalle ne mu, ga abin da kuka yi ĩmãni da shi kãfirai ne |