Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 82 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿وَمَا كَانَ جَوَابَ قَوۡمِهِۦٓ إِلَّآ أَن قَالُوٓاْ أَخۡرِجُوهُم مِّن قَرۡيَتِكُمۡۖ إِنَّهُمۡ أُنَاسٞ يَتَطَهَّرُونَ ﴾
[الأعرَاف: 82]
﴿وما كان جواب قومه إلا أن قالوا أخرجوهم من قريتكم إنهم أناس﴾ [الأعرَاف: 82]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma babu abin da ya kasance jawabin mutanensa, face ɗai suka ce: "Ku fitar da su daga alƙaryarku: lalle ne su, wasumutane ne masu da'awar tsarki |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma babu abin da ya kasance jawabin mutanensa, face ɗai suka ce: "Ku fitar da su daga alƙaryarku: lalle ne su, wasumutane ne masu da'awar tsarki |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma bãbu abin da ya kasance jawãbin mutãnensa, fãce ɗai suka ce: "Ku fitar da su daga alƙaryarku: lalle ne sũ, wasumutãne ne mãsu da'awar tsarki |