Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 81 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿إِنَّكُمۡ لَتَأۡتُونَ ٱلرِّجَالَ شَهۡوَةٗ مِّن دُونِ ٱلنِّسَآءِۚ بَلۡ أَنتُمۡ قَوۡمٞ مُّسۡرِفُونَ ﴾
[الأعرَاف: 81]
﴿إنكم لتأتون الرجال شهوة من دون النساء بل أنتم قوم مسرفون﴾ [الأعرَاف: 81]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne ku, haƙiƙa kuna je wa maza da sha'awa, baicin mata; A'a, ku mutane ne maɓarnata |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne ku, haƙiƙa kuna je wa maza da sha'awa, baicin mata; A'a, ku mutane ne maɓarnata |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne ku, haƙĩƙa kunã jẽ wa maza da sha'awa, baicin mata; Ã'a, kũ mutãne ne maɓarnata |