Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 94 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿وَمَآ أَرۡسَلۡنَا فِي قَرۡيَةٖ مِّن نَّبِيٍّ إِلَّآ أَخَذۡنَآ أَهۡلَهَا بِٱلۡبَأۡسَآءِ وَٱلضَّرَّآءِ لَعَلَّهُمۡ يَضَّرَّعُونَ ﴾
[الأعرَاف: 94]
﴿وما أرسلنا في قرية من نبي إلا أخذنا أهلها بالبأساء والضراء لعلهم﴾ [الأعرَاف: 94]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba Mu aika wani Annabi* a cikin wata alƙarya ba, face Mun kama mutanenta da azaba da cuta, tsammaninsu suna yin ƙasƙantar da kai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba Mu aika wani Annabi a cikin wata alƙarya ba, face Mun kama mutanenta da azaba da cuta, tsammaninsu suna yin ƙasƙantar da kai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba Mu aika wani Annabi a cikin wata alƙarya ba, fãce Mun kãma mutãnenta da azãba da cũta, tsammãninsu sunã yin ƙasƙantar da kai |