Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma‘arij ayat 17 - المَعَارج - Page - Juz 29
﴿تَدۡعُواْ مَنۡ أَدۡبَرَ وَتَوَلَّىٰ ﴾
[المَعَارج: 17]
﴿تدعو من أدبر وتولى﴾ [المَعَارج: 17]
Abubakar Mahmood Jummi Tana kiran wanda ya juya baya (daga addini) kuma ya kau da kai |
Abubakar Mahmoud Gumi Tana kiran wanda ya juya baya (daga addini) kuma ya kau da kai |
Abubakar Mahmoud Gumi Tanã kiran wanda ya jũya bãya (daga addini) kuma ya kau da kai |