Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma‘arij ayat 30 - المَعَارج - Page - Juz 29
﴿إِلَّا عَلَىٰٓ أَزۡوَٰجِهِمۡ أَوۡ مَا مَلَكَتۡ أَيۡمَٰنُهُمۡ فَإِنَّهُمۡ غَيۡرُ مَلُومِينَ ﴾
[المَعَارج: 30]
﴿إلا على أزواجهم أو ما ملكت أيمانهم فإنهم غير ملومين﴾ [المَعَارج: 30]
Abubakar Mahmood Jummi Sai fa a kan matan aurensu da abin da hannayensu na dama suka mallaka. To lalle ne sukam ba waɗanda ake zargi ba ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai fa a kan matan aurensu da abin da hannayensu na dama suka mallaka. To lalle ne sukam ba waɗanda ake zargi ba ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai fa a kan matan aurensu da abin da hannayensu na dãma suka mallaka. To lalle ne sũkam ba waɗanda ake zargi ba ne |