Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma‘arij ayat 38 - المَعَارج - Page - Juz 29
﴿أَيَطۡمَعُ كُلُّ ٱمۡرِيٕٖ مِّنۡهُمۡ أَن يُدۡخَلَ جَنَّةَ نَعِيمٖ ﴾
[المَعَارج: 38]
﴿أيطمع كل امرئ منهم أن يدخل جنة نعيم﴾ [المَعَارج: 38]
Abubakar Mahmood Jummi Shin kowane mutum daga cikinsu yana neman a shigar da shi a Aljannar ni'ima ne (ba da wani aiki ba) |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin kowane mutum daga cikinsu yana neman a shigar da shi a Aljannar ni'ima ne (ba da wani aiki ba) |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin kõwane mutum daga cikinsu yana nẽman a shigar da shi a Aljannar ni'ima ne (ba da wani aiki ba) |