Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma‘arij ayat 40 - المَعَارج - Page - Juz 29
﴿فَلَآ أُقۡسِمُ بِرَبِّ ٱلۡمَشَٰرِقِ وَٱلۡمَغَٰرِبِ إِنَّا لَقَٰدِرُونَ ﴾
[المَعَارج: 40]
﴿فلا أقسم برب المشارق والمغارب إنا لقادرون﴾ [المَعَارج: 40]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka ba sai Na yi rantsuwa da Ubangijin wuraren ɓullowar rana da wuraren faɗuwarta ba, lalle Mu, Masu iyawa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka ba sai Na yi rantsuwa da Ubangijin wuraren ɓullowar rana da wuraren faɗuwarta ba, lalle Mu, Masu iyawa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka ba sai Na yi rantsuwa da Ubangijin wurãren ɓullõwar rãna da wurãren fãɗuwarta ba, lalle Mũ, Mãsu iyãwa ne |