Quran with Hausa translation - Surah Al-Ma‘arij ayat 41 - المَعَارج - Page - Juz 29
﴿عَلَىٰٓ أَن نُّبَدِّلَ خَيۡرٗا مِّنۡهُمۡ وَمَا نَحۡنُ بِمَسۡبُوقِينَ ﴾
[المَعَارج: 41]
﴿على أن نبدل خيرا منهم وما نحن بمسبوقين﴾ [المَعَارج: 41]
Abubakar Mahmood Jummi Ga Mu musanya waɗanda suke mafi alheri, daga gare su. Kuma ba Mu kasance waɗanda ake rinjaya ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ga Mu musanya waɗanda suke mafi alheri, daga gare su. Kuma ba Mu kasance waɗanda ake rinjaya ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ga Mu musanya waɗanda suke mafi alhẽri, daga gare su. Kuma ba Mu kasance waɗanda ake rinjãya ba |