Quran with Hausa translation - Surah Al-Jinn ayat 12 - الجِن - Page - Juz 29
﴿وَأَنَّا ظَنَنَّآ أَن لَّن نُّعۡجِزَ ٱللَّهَ فِي ٱلۡأَرۡضِ وَلَن نُّعۡجِزَهُۥ هَرَبٗا ﴾
[الجِن: 12]
﴿وأنا ظننا أن لن نعجز الله في الأرض ولن نعجزه هربا﴾ [الجِن: 12]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne mu mun tabbata ba za mu buwayi Allah ba, a cikin ƙasa, kuma ba za mu buwaye Shi da gudu ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne mu mun tabbata ba za mu buwayi Allah ba, a cikin ƙasa, kuma ba za mu buwaye Shi da gudu ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne mũ mun tabbatã bã zã mu buwãyi Allah ba, a cikin ƙasa, kuma bã zã mu buwãye Shi da gudu ba |