Quran with Hausa translation - Surah Al-Jinn ayat 21 - الجِن - Page - Juz 29
﴿قُلۡ إِنِّي لَآ أَمۡلِكُ لَكُمۡ ضَرّٗا وَلَا رَشَدٗا ﴾
[الجِن: 21]
﴿قل إني لا أملك لكم ضرا ولا رشدا﴾ [الجِن: 21]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Lalle ne, ni ba ni mallakar wata cuta gare ku, kuma ba ni mallakar wani alheri |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Lalle ne, ni ba ni mallakar wata cuta gare ku, kuma ba ni mallakar wani alheri |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Lalle ne, nĩ bã ni mallakar wata cũta gare ku, kuma bã ni mallakar wani alhẽri |