Quran with Hausa translation - Surah Al-Jinn ayat 9 - الجِن - Page - Juz 29
﴿وَأَنَّا كُنَّا نَقۡعُدُ مِنۡهَا مَقَٰعِدَ لِلسَّمۡعِۖ فَمَن يَسۡتَمِعِ ٱلۡأٓنَ يَجِدۡ لَهُۥ شِهَابٗا رَّصَدٗا ﴾
[الجِن: 9]
﴿وأنا كنا نقعد منها مقاعد للسمع فمن يستمع الآن يجد له شهابا﴾ [الجِن: 9]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne mu, mun kasance muna zama daga gareta, a wuraren zama domin saurare. To wanda ya yi saurare a yanzu, zai sami yula, mai dako dominsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne mu, mun kasance muna zama daga gareta, a wuraren zama domin saurare. To wanda ya yi saurare a yanzu, zai sami yula, mai dako dominsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne mũ, mun kasance muna zama daga garẽta, a wurãren zama dõmin saurare. To wanda ya yi saurãre a yanzu, zai sãmi yũla, mai dãko dõminsa |