Quran with Hausa translation - Surah Al-Jinn ayat 8 - الجِن - Page - Juz 29
﴿وَأَنَّا لَمَسۡنَا ٱلسَّمَآءَ فَوَجَدۡنَٰهَا مُلِئَتۡ حَرَسٗا شَدِيدٗا وَشُهُبٗا ﴾
[الجِن: 8]
﴿وأنا لمسنا السماء فوجدناها ملئت حرسا شديدا وشهبا﴾ [الجِن: 8]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne mu mun nemi (hawan) sama, sai muka, same ta an cika ta da tsaro mai tsanani da kuma yulaye |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne mu mun nemi (hawan) sama, sai muka, same ta an cika ta da tsaro mai tsanani da kuma yulaye |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne mũ mun nẽmi (hawan) sama, sai muka, sãme ta an cika ta da tsaro mai tsanani da kuma yũlãye |