Quran with Hausa translation - Surah Al-Muzzammil ayat 12 - المُزمل - Page - Juz 29
﴿إِنَّ لَدَيۡنَآ أَنكَالٗا وَجَحِيمٗا ﴾
[المُزمل: 12]
﴿إن لدينا أنكالا وجحيما﴾ [المُزمل: 12]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, a wurin Mu, akwai wasu maruruwa masu nauyi da Jahim |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, a wurinMu, akwai wasu maruruwa masu nauyi da Jahim |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, a wurinMu, akwai wasu marũruwa mãsu nauyi da Jahĩm |