Quran with Hausa translation - Surah Al-Muzzammil ayat 11 - المُزمل - Page - Juz 29
﴿وَذَرۡنِي وَٱلۡمُكَذِّبِينَ أُوْلِي ٱلنَّعۡمَةِ وَمَهِّلۡهُمۡ قَلِيلًا ﴾ 
[المُزمل: 11]
﴿وذرني والمكذبين أولي النعمة ومهلهم قليلا﴾ [المُزمل: 11]
| Abubakar Mahmood Jummi Kuma ka bar Ni da masu ƙaryatawa, mawadata, kuma ka jinkirta musu kaɗan  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka bar Ni da masu ƙaryatawa, mawadata, kuma ka jinkirta musu kaɗan  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka bar Ni da mãsu ƙaryatãwa, mawadãta, kuma ka jinkirta musu kaɗan  |