Quran with Hausa translation - Surah Al-Muzzammil ayat 16 - المُزمل - Page - Juz 29
﴿فَعَصَىٰ فِرۡعَوۡنُ ٱلرَّسُولَ فَأَخَذۡنَٰهُ أَخۡذٗا وَبِيلٗا ﴾
[المُزمل: 16]
﴿فعصى فرعون الرسول فأخذناه أخذا وبيلا﴾ [المُزمل: 16]
| Abubakar Mahmood Jummi Sai Fir'auna ya saɓa wa Manzon, saboda haka Muka kama shi kamu mai tsanani |
| Abubakar Mahmoud Gumi Sai Fir'auna ya saɓa wa Manzon, saboda haka Muka kama shi kamu mai tsanani |
| Abubakar Mahmoud Gumi Sai Fir'auna ya saɓa wa Manzon, saboda haka Muka kãma shi kãmu mai tsanani |