Quran with Hausa translation - Surah Al-Muzzammil ayat 19 - المُزمل - Page - Juz 29
﴿إِنَّ هَٰذِهِۦ تَذۡكِرَةٞۖ فَمَن شَآءَ ٱتَّخَذَ إِلَىٰ رَبِّهِۦ سَبِيلًا ﴾ 
[المُزمل: 19]
﴿إن هذه تذكرة فمن شاء اتخذ إلى ربه سبيلا﴾ [المُزمل: 19]
| Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, wannan wata tunatarwa ce, sai dai wanda ya so, ya kama hanyar ƙwarai zuwa ga Ubangijinsa  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, wannan wata tunatarwa ce, sai dai wanda ya so, ya kama hanyar ƙwarai zuwa ga Ubangijinsa  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, wannan wata tunãtarwa ce, sai dai wanda ya so, ya kãma hanyar ƙwarai zuwa ga Ubangijinsa  |