Quran with Hausa translation - Surah Al-Muzzammil ayat 18 - المُزمل - Page - Juz 29
﴿ٱلسَّمَآءُ مُنفَطِرُۢ بِهِۦۚ كَانَ وَعۡدُهُۥ مَفۡعُولًا ﴾
[المُزمل: 18]
﴿السماء منفطر به كان وعده مفعولا﴾ [المُزمل: 18]
Abubakar Mahmood Jummi Sama za ta tsage a cikinsa, wa'adinsa ya kasance mai aukuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Sama za ta tsage a cikinsa, wa'adinsa ya kasance mai aukuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Sama za ta tsãge a cikinsa, wa'adinsa yã kasance mai aukuwa |